Hotunan yadda aka gudanar da Hawan Daushe a Kano a lokacin bukukuwan sallah
Hotunan bikin Hawan Daushe da ake yi a jihar Kano a kowa ce shekara a lokacin bukuwan sallah

1
Wasu turawa 'yan kasashen waje da suka samu halartar bikin Hawan Daushe a jihar Kano. Bikin kan gayyato mutane daga sassa daban-daban na duniya.

2
Masu halartar bikin Hawan Daushe da aka yi a lokacin sallah karama a birnin Kano dake arewa maso yammacin Najeriya, ranar 26 watan Yuni, 2017

3
Masu wasa a lokacin bikin Hawan Daushe a jihar Kano, Najeriya

4
Matasa dauke da kayan sarki a lokacin bikin Hawan Daushe na jihar Kano, ranar 26 ga watan Yuni 2017
Facebook Forum