Dubun dubatan mutane sun yi tattaki akan tittunan Rabat, babban birnin kasar Morocco, a lokacin wata zanga zanga ta nuna rashin amincewarsu da gwamnati akan cin hanci da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017
Hotunan Masu Zanga Zanga Ta Nuna Rashin Amincewa Da Gwamnatin Kasar Morocco

5

6
Wasu matasa na dauke da hotunan 'yan gwagarmayar farar hula Nasser Zefzafi da kuma Muhamad Jaloul wanda aka kama a lokacin wata zanga zanga nuna kin jin gwamnati da ka yi a garin Al-Hoceima, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017.

7
Masu zanga zanga na ci gaba da kira a saki wadanda aka kama a lokacin zanga zanga nuna rashin amincewa da gwamantin a garin Al-Hoceima, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017.

8
Ahmed Zefzafi, mahaifin dan kasar Morocco dan farar hula da aka kama Nasser Zefzafi na shafe hawayensa a lokacin zanga zangar duban dubattun mutane akan tittunan babban birnin kasar Rabat dake Morocco a locacin zanga zanga ta nuna rashin amincewasu da gwamnatin akan lamarun cin hanshi da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017