Dan Majilisar wakilai nan 'dan jamiyyar Republican da aka harba jiya laraba yana cikin wani mawuyacin hali bayan anyi masa aikin tiyata a asibitin nan dake Washington.
Hotuna: Harin Da 'Dan Bindiga Ya Kaiwa Wasu 'Yan Majalisar Amurka

1

2

3

4
Facebook Forum