A ranar Litinin din da ta gabata ne shugaban Senegal Macky Sall ya kai wa takwaran aikinsa na Faransa, Emmanuel Macron ziyara a fadarsa ta Elysee dake birnin Paris a Faransa.
Hotunan ZIyarar Shugaba Macky Sall a Faransa

1
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron (dama) tare da takwaran aikinsa Macky Salla na kasar Senegal yayin da ya kai wa Macron ziyara a fadar shugaban kasa ta Elysee dake Paris. Litinin Yuni 12, 2017. (AP Photo/Francois Mori)

2
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a lokacin da suke gabatar da taron manema labarai tare da Macky Sall na Senegal dake ziyara a Faransa. Litinin Yuni 12, 2017. (AP Photo/Francois Mori)

3
Shugaban kasar Senegal a lokacin da suke gabatar da taron manema labarai tare da takwaran aikinsa na Faransa Emmanuel Macron a fadar shugaban kasa ta Elysee. Litinin Yuni 12, 2017. (AP Photo/Francois Mori)

4

Facebook Forum