Wata babbar mota dauke da bama bamai ta fashe kuma ta kashe mutane fiya 90 da raunata wasu da dama fiya da 300 a safiyar yau a wata unguwar dake dauke da ofisoshin jakadancin kasashen waje a Kabul, babban birnin Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Harin Bam Ya Kashe Mutume Fiye da 90 A Birnin Kabul

9
An guda wata mota daga hanya bayan fashewar bam a babban birnin Kabul dake Afghanistan, ranar 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.
Facebook Forum