Musulman na ci gaba da yin Ibada a duk fädin duniya a cikin wanan wata mai albarka na Ramadan.
Azumin Watan Ramadan A Fadin Duniya

5
Mutane fiya da dari na salla a lokacin callar Juma'a a masalacin Al Serkal, babban masalaci dake Phnom Penh.Kasar Indonesia.

6
Wata malama na bada karatu akan tarbiya a cikin watan Ramadan a cikin wata makaranta dake Al-Mukmin dake Solo, a tsakiyar jihar Java dake Indonesia.

7
Musulmai a Najeriya da ma wasu sassa a duniya suna azumi a wannan wata mai tsarki na Ramadan da kama baki daga daren assubahi zuwa magariba.

8
'Yan kasar Iran na karatun Alkurani mai girma a cikin watan Ramadan a makabartar waliyin Allah Mohammad Helal Ibn Ali dake garin Aran da Bidgol, kilomita 225 a kudacin babban birnin Tehran dake Iran.
Facebook Forum