Jami'an tsaro a Najeriya sun ce barazanar kai hare haren 'yan ta'addar Boko Haram ta ragu kwarai a babbana birnin Abuja, amma har yanzu jama'a da dama na fama da wahalar da 'yan kungiyar suka jefa su. Wakilin muryar Amurka Nicolas Pinault ya kai ziyara a sabon sansanin 'yan gudun hijira dake Kuchogoro inda ya dauko wadannan hotunan.
Sabon Sansanin "Yan Gudun Hijira Dake Birinin Abuja Najeriya

5
Jami'an Tsaro Na Kewaya Sabon Sansanin 'Yan Gudun Hirar Kuchogoro A Abuja Najeriya.

6
A view of Manshiyat Nasser, an impoverished eastern Cairo district known commonly as “Garbage City,” where the capital’s garbage and food leftovers are dumped and, in some cases, recycled. The Association for the Protection of the Environment, an NGO in Cairo, says almost 40 percent of food in Egypt is wasted.

7
Abubakar Abuba Mai Shekaru Goma Sha Biyu Da Haihuwa Ya Gudo Daga Jahar Barno Bayan Harin Da 'Yan Kungiyar Boko Haram Suka Kai Masu, Yanzu Yana Zama A Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Kuchugori A Abuja Najeriya.

8
Wani Mutum Da Dan Sa Na Tafiya Cikin Tarkace Kusa Da Sabon Sansanin 'Yan Gudun Hijira Kochogoro Dake Abuja Najeriya