Shugaban Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya fara ziyarar aiki a Najeriya, inda ya gana da shugaba Muhammadu Buhari suka tattauna kan sha'anin difilomasiya da cinikayya.
Ziyarar Shugaba Jacob Zuma A Najeriya
1
Sojojin Najeriya ke yiwa shugaban kasar Afirka Ta Kudu, Jacob Zuma, maraba yayin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya.
2
Sojojin Najeriya ke yiwa shugaban kasar Afirka Ta Kudu, Jacob Zuma, maraba yayin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya.
3
Shugaban kasar Najeriya, Mohammadu Buhari, ke yiwa takwaransa na kasar Afirka Ta Kudu maraba a fadarsa dake birnin Abuja.
4
Shugaba Buhari na gaisawa da wakilan kasar Afirka Ta Kudu, a lokacin da yake musu maraba.