Jami'an tsaro a Najeriya sun ce barazanar kai hare haren 'yan ta'addar Boko Haram ta ragu kwarai a babbana birnin Abuja, amma har yanzu jama'a da dama na fama da wahalar da 'yan kungiyar suka jefa su. Wakilin muryar Amurka Nicolas Pinault ya kai ziyara a sabon sansanin 'yan gudun hijira dake Kuchogoro inda ya dauko wadannan hotunan.
Sabon Sansanin "Yan Gudun Hijira Dake Birinin Abuja Najeriya

9
Mata Akan Layin Dibar Ruwa A Sabon Sansanin 'Yan Gudun Hijira Dake Kuchogoro A Birnin Abuja Najeriya.