.
Jerin Hotuna: Sojojin Nijar Na Yakar Boko Haram A Yankin Diffa
Wakilin Muryar Amurka ya gane ma idanunsa yadda sojojin Nijar suke tinkarar 'yan Boko haram a bakin iyakar kasar da Najeriya.
1
Sojojin Nijar masu yakar Boko haram a kauyen Zenam Kelouri, Feb. 29 2016.
2
Wani babur da 'yan Boko haram suka kai hari kanta a kauyen Zenam Kelouri (VOA/Nicolas Pinault)
3
Wani sojan Nijar a sansanin Assaga dake kusa da Diffa
4
Motar sojojin Nijar a kauyen Zenam Kelouri