A yayin da ake rufe kyamfe na bana a kasar Nijar, shugaba mai ci Mahamadou Issoufou, dan takarar jam'iyyar PNDS, yayi gangami a birnin Konni
A yayin da kasar Nijar ke shirin zaben shugaban kasa da 'yan majalisu 'yan kasan na korafin rashin cin gajiyar anfani albarkatun kasa da Allah ya yi masu to ko me ya kawo hakan? Akwai bayani.
Muryar Amurka ta zagaya ta ji ra'ayoyin wasu 'yan Nijar akan abubuwan da suke son duk wanda ya zama shugaban kasa ya mayar da hankalinsa akai
Kasar Uganda na shirin gudanar da zaben gama gari na shugaban kasa da na 'yan majalisu mako mai zuwa
Yayinda zaben gama gari na jamhuriyar Nijar ke karatowa manyan 'yan takara suna caccakar junansu
Jam'iyyu adawa sun kira taron manema labarai a yammacin jiya Lahadi inda suka bayyana cewa mahukuntan kasar suna aikata wasu abubuwa da suka sabawa ka'idojin zabe