Harin boma bomai a Paris, Nuwamba 13, 2015.
Kamfanin MTN ya yukuro zai nemi ragin kudaden tarar da hukumomin Najeriya suka saka mai, yayin da sabon shugabansu ya kama aiki.
Kungiyar tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taro, Nuwamba 12, 2015.
Hotunan Shugaban Najeriya Muhammad Buhari da Sabbin Ministocin Najeriya a Bikin Rantsar Dasu a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Rantsar Da Shugaba Da Kwamishinonin INEC
Najeriya Ce Ta Sami Nasarar Lashe Kofin Duniya Na Wasan Kwallon Kafa Na 'Yan Kasa Da Shekaru 17, Nuwamba 8, 2015.
A Ranar hudu ga watan Nuwamba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karrama kungiytar wasan dawakai ta MTN a Kaduna. Nuwamba 6, 2015.
Hotunan 'yan fansho a jihar Kano ana tantance su, Nuwamba 5, 2015.
An Kama Barayin Shanu Da Makamansu A Karamar Hukumar Sumaila Ta Jihar Kano
Domin Kari