An Kama Barayin Shanu Da Makamansu A Karamar Hukumar Sumaila Ta Jihar Kano
An Kama Barayin Shanu Da Makamansu A Karamar Hukumar Sumaila Ta Jihar Kano
An Kama Barayin Shanu Da Makamansu A Karamar Hukumar Sumaila Ta Jihar Kano

1
Rundunar 'yan sandan Jihar Kano tana nunawa duniya barayin shanun da aka kama a Dajin Gomo dake karamar hukumar Sumaila ran litinin 2 Nuwamba, 2015.

2
Makaman da aka kwace a hannun barayin shanu a Dajin Gomo dake karamar hukumar Sumaila ran litinin 2 Nuwamba, 2015.

3
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano yana duba makaman da aka kwace a hannun barayin shanu a Dajin Gomo dake karamar hukumar Sumaila ran litinin 2 Nuwamba, 2015.

4
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano tare da kwamishinan 'yan sandan Jihar Kano, Muhammad Musa Katsina (hagu) suna duba makaman da aka kwace a hannun barayin shanu a Dajin Gomo dake karamar hukumar Sumaila ran litinin 2 Nuwamba, 2015.