Shugaba Muhammadu Buhari Ya Rantsar Da Shugaba Da Kwamishinonin INEC
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Rantsar Da Shugaba Da Kwamishinonin INEC
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Rantsar Da Shugaba Da Kwamishinonin INEC

1
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana gaida sabon shugaban hukumar zabe ta Najeriya mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, jim kadan bayan rantsar da shi a Abuja, a ran litinin 9 Nuwamba, 2015.

2
Sabon shugaban hukumar zabe ta Najeriya mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, jim kadan bayan rantsar da shi a Abuja, a ran litinin 9 Nuwamba, 2015.

3
Shugaba Muhammadu Buhari yana gaida kwamishinan INEC na kasa, Adedeji Shoyebi, jim kadan bayan rantsar da shi a Abuja, a ran litinin 9 Nuwamba 2015.

4
Kwamishinan INEC na kasa, Adedeji Shoyebi, jim kadan bayan rantsar da shi a Abuja, a ran litinin 9 Nuwamba 2015.