A Ranar hudu ga watan Nuwamba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karrama kungiytar wasan dawakai ta MTN a Kaduna bayan da suka lashe kofin gasar Hassan E Hadeja da aka gudanar.
Hotunan Karrama Kungiyar Wasan Dawakai Ta MTN a Kaduna
A Ranar hudu ga watan Nuwamba ne Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karrama kungiytar wasan dawakai ta MTN a Kaduna. Nuwamba 6, 2015.

1
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II (Hagu) Ya Na Mika Kyauta Ga Muhammed Babangida, Wanda Ya Lashe Wasan Dawakai a Karakashin Kungiyar MTN a Lokacin Gasar Lashe Kofin Hassan E. Hadeja a Kaduna a Ranar 4 ga Watan Nuwamba, 2015

2
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a wurin gasar wasan dawakai ta Hassan Hadeja

3
Kofin da kungiyar wasan dawakai ta MTN ta lashe.

4
Muhammed Babangida, wanda ya karbi kofin gasar da kungiyar MTN ta Lashe a wasan dawakai.