Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari Da Sabbin Ministocin Najeriya a Bikin Rantsar Dasu a Abuja.
Sabbin Ministocin Najeriya
1
Ministan Makamashi Ayyuka Da Samar da Gidaje Babatunde Fashola
2
Ministan Cinikayya Da Kasuwanci Da Kuma Masana'antu Okechukwu Enelamah Suna Gaisawa Da Shugaba Buhari.
3
Ibe Kachikwu, Karamin Ministan Man Fetur Da Shugaba Muhammadu Buhari
4
Ministan Ayyukan Gona Audu Ogbeh Suna Gaisawa Da Muhammadu Buhari