Hotunan wasu mata da yara da Sojojin Najeriya suka ceto daga dajin Sambisa dake arewa maso gabashin Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya a taron shugabannin Africa a kasar India, Oktoba 29 2015.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Tawagar Sa Sun Isa Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.
Jami'an tsaron 'yan sanda a wurin bikin mikawa mai wakiltar Mai unguwar kauyen Takai Malam Sulaiman shanu 224 da tumaki 24 na sata da jami'an tsaron 'yan sandan jahar Kano suka gano. Oktoba 26, 2015.
Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.
Wani mai sana'ar canji yana kirga nera a wurin da ake canza kudi inda ake sayan dala daya akan nera 222 maimakon nera 198 a hukumance cikin Legas, ranar 20 ga watan Oktoban 2015.
Hukumar samar da agajin gaggawa ta nema tace mutane bakwai ne suka hallaka, wasu kuma goma sha shida suka sami munanan raunuka, sakamakon tashin bom da ya afku a wani masallaci dake unguwar Jiddari bayan High Court a Maiduguri.
Kasuwar Unguwar Kabala a Garin Kaduna
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.
Mawaka dabam-dabam sun yi buki a Lagos domin tunawa da rayuwar marigayi Fela Anikulapo Kuti.
Domin Kari