Nan wasu tsofaffin ma'aikata ne masu karbar fansho ake kokarin tantancesu a ofishin hukumar biyan fansho ta jihar Kano.
Wajen tantance 'yan fansho a jihar Kano
Hotunan 'yan fansho a jihar Kano ana tantance su, Nuwamba 5, 2015.
 
1
Teburin tantance 'yan fansho a jihar Kano
 
2
Teburin tantance 'yan fansho a jihar Kano
 
3
Wani dan fansho a zaune akan keken guragu a jihar Kano kafin a tantance shi.
 
4
An goyo wani tsoho zuwa wajen tantance 'yan fansho a jihar Kano
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
