Kasuwar hada-hadar hannayen jarin kamfanonin fasaha, NASDAQ, ta karrama masanin kimiyyar sarrafa magungunan dan Najeriya da kamfaninsa.
Jama'a da kwararrun da suka halarci taron da Muryar Amurka ta shirya sun ce sun karu sosai da irin abubuwan da suka ji, suka kuma gani.
Kwararru da dubban jama'a sun fara hallara domin taron da Sashen Hausa na Muryar Amurka ya shirya domin yakar cutar kwalara.
Asusun UNICEF yace tashin gwauron zabin farashin abinci da sauyin yanayi su da rage kasafin kudi a kasashe su ne ke kawo cikas
Ma'aikatar lafiya ta Najeriya ta ce cutar ta bulla a jihohi akalla 11, ta kuma kashe mutane fiye da dari uku da hamsin ya zuwa yanzu.
Masu bincike na Amurka sun ce wannan maganin ya kare kashi 60 cikin 100 na birai da suka kamu da cutar Ebola
Jami'an kiwon lafiya sun ce yawan wadanda suka mutu a sanadin cutar kwalara yanzu ya haura 231, akasari a jihohin Bauchi da Borno
Wani sabon nazari ya nuna cewa Sulfadoxine-Pyrimethamine zai iya rage kamuwa da cutar maleriya da kashi 30 cikin 100 a tsakanin jarirai
Yaran da iyayensu suka bada rahoton rima cikin gidajensu, su na fuskantar karuwar kashi 55 cikin 100 a kasadarsu ta kamuwa da mura
Yayin da aka shiga makon shayar da nonon uwa, hukumar ta WHO ta ce nonon uwa ne kadai ke da sinadaran da zasu iya kare lafiyar jarirai.
Majalisar Dinkin Duniya tana kira ga kasashe su bada Karin gudamawa domin tallafawa kasashe dake fuskanatar bala’in yunwa...
Domin Kari