Tsohon shugaban kasar Amurka Bill Clinton ya yi kira ga kungiyoyin agaji dake tallafawa wajen yakar cutar kanjamau...
Masana kimiyya a Jami’ar Arizona dake nan Amurka sun sakewa sauro fasalin haliita ta yadda ba zai iya dauka da yadar cutar zazzabin...
Alluran rigakfi suna da muhimmanci ga rayuwar yara kanana domin alokacin basu da wadatar garkuwar jiki mai kare biladama daga kamu wa d
Har yanzu kamar kashi 18.5% (kashi 18 cikin 100) na mutanen kasar Kamaru ke shan taba sigari duk kuwa da hatsarin dake tattare ...
A cewar jami’an WHO na hadin gwiwar kasashe alamar yin nasara a yaki da cutar polio ta ta’allaka ne kan irin dinbin nasarar da a ka y
Ma’ana: bai wa kowa dama daidai da kowa; bai wa kowa sukuni daidai da kowa; bai wa kowa damar ci gaba.