Cibiyar nazarin aikin lafiya ta Amurka-NIH ta fitar da wani samakon bincike da zai shafi rayuwar miliyoyin kananan yara, da matasa,
Najeriya na daya daga cikin kasashe hudu da suka hada da Indiya da Pakistan da kuma Afghanistan da ciwon Inna yafi kamar a duniya.
Cibiyar USAID, da cibiyar kula da lafiyar Iyali ta kasa da kasa da kuma kwararru zasu hada hannu wajen yakar cutar maleriya a Najeriya
Darekta janar na cibiyar yaki da cutar kanjamau a Najeriya Farfesa John Idoko yace ana haihuwar kimanin yara dubu 70 da cutar kanjamau
An yi kira ga iyaye su kara maida hankali kan shayar da jarirai da nonon uwa, a cikin watanni shida na farko da haihuwarsu.
Darektan hukumar lafiya ta duniya na shiyar Afrika yace an sami ci gaba ainun a Afrika a yaki da zazzabin cizon sauro a nahiyar,
Rahoton yaki da cutar kanjamau a Najeriya na nuni da cewa, jihar Nassarawa ce ta bakwai a jihohin da suka fi fma da cutar kanjamau
Shugabar kungiyar Likitocin Najeriya Dr, Princess Campbell ta bayyana cewa Najeriya na matsayin na 176 daga cikin kasashe 190 na duniya
Gidauniyar tallafi ta Bill da Milinda Gates ta sanar da bada ladan dala dubu dari biya ga jihohin da suka iya shawo kan cutar shan inna
Shugabar kasar Argentina ta yi kudirin ci gaba da aiki cikin jiyyar cutar sankara
Amurka ta bukaci wasu mujallu biyu da su boye bayanan kirkirar kwayar cutar
Gwamnatocin kasa da kasa a ran Alhamis sun gudanar da bikin ranar kanjamau/Sida.
Domin Kari