Hukumar Lafiya ta duniya ta ce mace-macen zazzabin cizon sauro sun ragu da kashi sama da 20 cikin dari
Masana kimiyya sun juma suna nuna sha’awar amfani da wan nan hanya wajen yaki da cutar sankara ko kansa.
Asusun UNICEF ya bullo da wani sabon shirin tallafawa yara domin kwato hakkinsu ta hanyar sanya su cikin shirin kansu na rediyo.
A bayan matsalolin karancin cibiyoyin kiwon lafiya, al’adu su na kawo cikas ga yunkurin kula da lafiyar jama’a a wannan kasa da ta fi ya
Kamfanin ya bayarda dala dubu 175, kimanin Naira Miliyan 27, ga iyalan wasu yara hudu da suka mutu a lokacin gwajin maganin Trovan
Batun yadda gidauniyar Bill & Melinda Gates zata tallafa a harkokin kiwon lafiya su ne abubuwanm da mutanen biyu zasu tattauna a kai
Magungunan jinyar kanjamau, suna kuma iya yin rigakafin kamuwa ko kuma harbuwa da kwayar cutar.
Mutane fiye da miliyan 75 aka yi ma rigakafin cutar shan Inna ta Polio a kasashe 22 na Afirka cikin watan Afrilu
Wani sabon bincike ya nuna fa'idar yiwa wadanda suka kamu da kanjamau jinya nan da nan
Shirin da aka bullo da shi a 2009 ya samu nasara sosai wajen rage yawan mace-macen mata lokacin haihuwa tare da bunkasa yin rigakafi
An kebe wannan rana ta 25 Afrilu musamman dominn karrama kokarin yaki da wannan cuta a fadin duniya
Domin Kari