Wata kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya, ta bada gudummuwar gidajen sauro da aka jika a magani ga asibitin gwamnati a Abuja
Ministan babban birnin Tarayya Abuja Bala Mohammed ya ci alwashin shawo kan cutar shan inna a kasar
Asusun tallafawa kananan yara -UNICEF yana shirin hada hannu da kungiya mai zaman kanta “Service to humanity” a jihar Katsina
Bayana na nuni da cewa, kananan yara sittin da biyu suka kamu da cutar shan inna a jihohi takwas na arewacin kasar Najeriya.
Yau ake fara rigakafin shan inna a kasashen nahiyar Afrika goma sha tara daga cikin ishirin
Masu fama da cutar kuturta a jihar Niger sun koka sakamakon rashin isasshen magani
Har yanzu shirin rage mutuwar kananan yara kafin su cika shekaru biyar da haihuwa yana tafiyar hawainiya a Najeriya
Jihar Nassarawa ta kaddamar da shirin bada shawarwari da kuma gwajin cutar kanjamau na tafi da gidanka kyauta, da nufin shawo kan yaduwa
Tsohon mataimakin shugaban Amirka yana murmurewa bayan anyi masa dashen zuciya
Gwamnatocin jihar Lagos da Ogun sun amince da hada hannu wajen gudanar da allurar rigakafin shan inna
Domin Kari