Gwamnatin jihar Yobe ta bada Naira miliyan 15 domin aiwatar da shirin Babban Bankin Duniya rukuni na biyu na yaki da cutar kanjamau
Dandalin gwamnonin Najeriya ya yi kira ga kungiyoyin mata da kananan hukumomi su bada goyon baya a kamfen yaki da cutar shan inna
Asusun tallafi na Bill da Melinda Gates ya kashe dala miliyan shida da dubu dari bakwai karkashin shirin “Society for Family Health”
Ministan babban birnin tarayya Abuja Bala Mohammed ya ci alwashin korar shan inna a kasar
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ba asibitin tarayyar dake Keffi jihar Nasarawa izinin fara jinyar masu ciwon sikila kafin karshen shekara
Kamfanonin Total tare da hadin kamfanin mai na Total PLC na Najeriya sun dauki matakin yaki da cutar kanjamau a jihar Kaduna.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kara kason kudin yaki da cutar shan inna daga dala miliyan 17 zuwa dala miliyan 30
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana dokar ta baci kan yaki da cutar shan inna, yayinda za a yi jinyar sababbin kamun cutar da gaggawa.
ADAPTER: Likitoci a Janhuriyar Niger suna nan suna fadi tashi da nufin kawar da cutar shan inna tsakanin kananan yara
Ministan lafiya na Najeriya Frofesa Onyebuchi Chukwu yace Najeriya tayi asarar kimanin naira Biliyan 132 saboda zazzabin cizon sauro
Hukumar lafiya ta Duniya tace, zazzabin lassa ya kashe mutane dubu biyar a Yammacin Afurka,mutane 40 da dama kuma suna kwance a asibitai
Domin Kari