Kungiyar harhada magunguna ta bada gudummuwa a yaki da zazzabin cizon sauro
![Ana duban sauro a asibiti domin neman maganin zazzabi](https://gdb.voanews.com/4e4f1a91-5eb1-443f-92e8-7e4f5489f99a_w250_r1_s.jpg)
Wata kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya, ta bada gudummuwar gidajen sauro da aka jika a magani ga asibitin gwamnati a Abuja
Wata kungiyar masu harhada magunguna a Najeriya, ta bada gudummuwar gidajen sauro da aka jika a magani ga asibitin gwamnati a Abuja