Masu fama da cutar HIV da ke arewacin Najeriya sun yi amfani da ranar daya ga watan Disamban nan da majalisar dinkin duniya ta ware domin tunawa da masu cutar wajen bayana halin ko in kular da ake nuna masu a jihar Naija.
Wani sabon bincike ya nuna cewa mutanen da suke yawan cin abincin da ya kunshi kwayoyi masu mai, dangi su gyada da irin su, ba su cika mutuwa daga kansa ko ciwon zuciya ba.
A kowace ranar daya ga watan Disamba a shekara, ana gudanar da bukin ranar yaki da cutar HIV.
Iskar da muke shaka tana hade da abubuwan dake kawo cutar kansa, kuma ya kamata a bayyana su a matsayin masu hadari ga mutane, hukumar lafiya ta duniya ta sashin kansa ce ta bayyana haka.
Wani sabon bincike ya nuna cewa jarirai da matan da suka sha wahala cikin rayuwarsu suka Haifa, zasu iya zama da wannan wahalar har cikin rayuwarsu ta manyantaka.
Kwararrun suka ce ba zasu bari tashe-tashen hankula su hana su kaiwa ga yaran da ake bukata a kai gare su domin jan burki ma wannan cuta ba.
A duniya baki daya, fiye da yara miliyan guda yan kasa da shekara biyar ne ke mutuwa a kowacce shekara.
Mai kamfanin Microsoft da kuma wanda ya kirkiro gidauniyar Bill da Melinda Gates, Bill Gates, ya baiyyana yanayin yadda ake gudanar da allurar rigakafi na Nigeriya, yana tafiyar hawainiya.
A fadar masanan kimiya, bayani na karuwa cewa maganin da ake gwaji domin kiyaye mutane daga kwayar cutar virus yana kara hadarin kamuwa da cutar.
Gwamnatin jihar Plato ta dauki matakan tsabtar mahali a garin Namu dake jihar, inda aka sami rahotonin samun saukin yaduwar cutar kwalara.
An yi ma mutane sama da miliyan 3 alurar rigakafin cutar sankarau a jihar Naija.
Gwamnatin tarayya ta kiyasta cewa a cikin shekaru 10 masu zuwa, zata yi asarar kudaden da suka kai dala bilyan 8 sakamakon mutuwa ta dalilin shanyewar sashen jiki da kuma wadansu cututtuka idan ba’a dauki matakan da suka wajaba ba.
Domin Kari
No media source currently available
Wani kamfnin wasan bidiyo ya kaddamar da wani wasa da nufin karfafawa maza masu jinni a jika guiwa, su motsa jiki a wannan yanayin da ake fama da annoba da nufin taimakawa a rage gallazawa mata.
An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi.
Madina Shettima Pindar, kwararrar mai kula da abinda ya shafi cin abinci mai gina jiki a asibitin kwararru na birnin Maiduguri, jihar Borno a Najeriya, ta yi karin haske kan tasirin cin abinci ba nama.
Har yanzu ana cikin duhu dangane da sabon nau’in annobar COVID 19 Omicron, da ya hada da tasirin rigakafin COVID-19 da kuma, ko akwai bukatar samar da wani maganin rigakafi.