“Ina ga yanzu ya kamata bangaren ‘yan adawa su sake zama su ga me za su yi magana kuma akai.
"Wani zai iya zuwa ya fasa kofar gidanka da bindiga, amma a Maiduguri, ba ma ganin irin hakan.”
Ziyarar na zuwa ne mako guda, bayan makamanciyarta da ya kai a jihar Legas da ke kudu maso yammacin kasar.
Dan wasan Argentina, Messi ya yi korafi kan rashin “kyawun fili” a wasansu da Chile a gasar Copa America inda suka tashi da ci 1-1.
A kwanan mabiyan jarumar a shafin Instagram suka kai miliyan daya, yayin da ba kasafai ake samun jarumai mata masu shekarunta da irin wannan adadi ba.
A cewar Muhammad Garba, wasu da ba sa son zaman lafiya ne suka sauyawa lamarin fuska, don su cimma wani burinsu.
A ranar Juma’a ‘yan bindiga suka kashe dalibi daya suka jikkata wani sannan suka sace mutum takwas ciki har da malamai biyu a kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamallin da ke Zaria a jihar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta yi Allah wadai da abin da ta kira far wa masu zanga-zangar lumana da APC ta yi a wasu biranen kasar yayin da ake bikin ranar dimokradiyya.
Sabuwar gwammnatin Bennet mai ra’ayin mazan jiya, wanda dan jam’iyyar Yamina ne, za ta yi wa’adin shekara biyu.
Bisa al'ada, bikin ranar dimokradiyya a Najeriya akan gudanar da shi ne da yin jawabai, taruka, faretin sojoji a biranen kasar, sabanin yadda ake gani a baya-bayan nan.
Hukumomin kwalejin sun rufe makarantar bayan da suka umarci dalibai su tafi gida har sai lokacin da aka neme su.
Shugaban Najeriya Muhammadu ya nada Balarabe Shehu Ilelah a matsayin sabon babban darektan hukumar NBC mai sa ido kan kafafen yada labarai a kasar.
“Tun da misalin karfe 10 na dare suka shiga makarantar, ba su fita ba har sai karfe dayan dare.”
“A matsayina na Babban Kwamandan Dakarun Najeriya, aikina na farko shi ne, samar da tsaro a kasa da kare rayukan fararen hula.” In ji Buhari
“Kamar yadda na fada a baya, za mu dauki mataki akansu daidai da irin yaren da suka fi fahimta.”
“Kowa ya bar gida, gida ya bar shi.” Zango ya wallafa a shafinsa na Instagram dauke da hotuna da wani bidiyo da ya nuna shi tare da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello.
A kwanakin baya hukumomin kasar suka bayyana cewa, Najeriyar na shirin kaddamar da waya wacce aka kera a kasar hade da katin waya na sim.
Hakan na nufin Najeriya, mai yawan jama'a kusan miliyan 200, ta shiga jerin kasashen da ke hada wayar salula a duniya.
“Waye Twitter da zai rika fayyace abu mai kyau da mara kyau, idan shi kansa ba ya yin abu mai kyau” Trump ya ce cikin sanarwar.
Da safiyar ranar Laraba kamfanin ya aikawa hukumomin Najeriya sakon tayin yin sulhu a cewar hukumomin kasar.
Domin Kari