‘Yan jam’iyyar PDP a majalisar wakilan Najeriya, sun fice a zaman da majalisar ta yi a ranar Talata domin nuna rashin amincewarsu da wani mataki da aka dauka kan rikicin da Najeriyar ke yi da Twitter.
“Majalisar wakilai na sane da cewa, duk da cewa dandalin sada zumunta na da alfanunsa, zai kuma iya zama makami ga masu miyagun manufofi.”
Dan shekara 22, Mbappe wanda ya zura kwallo 42 a gasa daban-daban a kasar ta Faransa, yana da kwangila da PSG wacce za ta kare a watan Yunin 2022.
An haifi TB Joshua a ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1963 – ya rasu kwana shida kafin ya cika shekara 58.
Babban Atoni Janar kuma Ministan Shari’a a Najeriya, Abubakar Malami, ya bada umarnin a hukunta duk wanda aka samu da laifin keta dokar hana amfani da shafin Twittera a kasar.
PDP ta kwatanta matakin a matsayin “mulkin kama karya wanda ya dora kasar kan turbar shugabanci irin na danniya.”
A ranar Juma’a hukumomin Najeriya suka bayyana matakin haramta shafin a kasar, inda suka yi kira ga kamfanonin sadarwa, da su rufe kafar sada zumuntar ta Twitter.
Jama'a da dama na ganin, Najeriya ta dauki wannan mataki ne a matsayin martani ga goge sakon Shugaba Buharu da kamfanin ya yi a ranar Laraba.
“Muna so mu fayyace cewa, an yi wa bayanin Darekto-Janar na NYSC mummunar fahimta, wacce ake ta yadawa a shafukan sada zumunta.”
Mayakan sun sha kai hari akan garin Damboa da muggan makamai da suka hada da motoci masu dauke bindigogi da na kakkabo jiragen sama.
Imam Bukhari ya kai ziyara jihar ta Borno ne, bisa goron gayyata da Dr. Dikwa, shugaban Gidauniyar Al- Ansar Foundation da ke gina jami’a mai zaman kanta ta farko a jihar Borno ya aika masa.
“Idan aka tsinci kai cikin yanayi na mummunan yaki, mambobin NYSC suna da ilimi, za a iya horar da su…. kamar sojoji suke.”
Shugaban ya ce, “nan ba da jimawa ba, za mu zafafa” matakan da gwamnati ke dauka a fannin tsaro.
Buhari ya wallafa sakon ne bayan da ya karbi bakuncin shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Yakubu Mahmood, wanda ya gabatar masa da bayanai kan hare-haren da aka rika kai wa ofisoshin hukumar a sassan Najeriya.
Wannan shi ne karo na biyu da Ancelotti dan asalin kasar Italiya mai shekara 61, zai horar da ‘yan wasan na Madrid.
Bidiyon ya nuna yadda wasu ‘yan bindiga uku dauke da makamai, suka zakulo mutumin daga wata bakar mota suka bindige shi har lahira nan take.
Bayanai sun yi nuni da cewa an harbe shi ne a cinyarsa ta dama, lamarin da ya ji masa rauni, kuma rahotanni na nuni da cewa an garzaya da shi asibiti domin a yi masa magani.
Ko da yake, jama’a sun kauracewa wuraren kasuwancin mafi yawan manyan biranen wadannan jihohi, amma an ga jami’an tsaro girke a wasu yankunan biranen suna sintiri don tabbatar da doka da oda.
A Jamhuriyar Nijar, ‘yan kasar sun yaba da nasarorin da sojojin kasar suka fara samu da hadin gwiwar takwarorinsu na rundunar MNJTF a yakin da suke gwabzawa da ‘yan ta’adda.
Domin Kari