Hafsoshin sojin Amurka sun ce mayakan ISIS su 36 aka kashe bayan da aka sako wani bam mafi girma da ba na nukiliya ba, a kan wani kogo dake Afghanistan a ranar Alhamis.
Dumbin ‘Yan gudun Hijrar Sudan ta Kudu Sun Tsere Zuwa Cikin Uganda
Syria Ta Zargi Amurka Da Harba Makamai Masu Kawunan Gubar Sarin
Shin ko kun san ainihin fuskokin ‘yan Boko Haram? Kamar yadda muka yi alkawarin gabatar maku, a cikin wannan bidiyo, wanda ‘yan kungiyar ta Boko Haram suka dauka da hanunsu, za ku kalli fuskokin wasu daga cikin manyan shugabannin kungiyar.
An Yi wa Dan Wasan Dortmund Bartra Aiki a Hanu Bayan Harin Da Akai Kan Motarsu
Ana Ci Gaba Da Zanga Zangar Neman Shugaba Zuma Ya Sauka a Mulki
Gobara Ta Barnata Sansanin Bakin Haure Dake Arewacin Faransa
Falasdinawa Da Kiristoci Sun Yi Zanga zangar Nuna Adawa Da Harin Masar
Nigeria/Chad: Shirin samar da abinci na Duniya yace ana bukatar tallafi da gaggawa nan da makonnin 4 zuwa 6 yayin da mutane 44,000 ke fuskantar tsananin yunwa a yankin Tabkin Chadi sanadiyyar rikicin Boko Haram.
Wata makabarta a Slovenia ta kirkiro wani nau’in kabarin zamani mai dauke da manhaja da za ta bada labarin mamacin.
Dadaddiyar Jam’iyyar Adawa ta Lashe Zaben Majalisar Dokokin Gambia da Gagarumin Rinjaye.
Amurka Ta Kaiwa Kasar Syria Harin Sama.
Mataimakin Gwamnan Jihar Borno Alhaji Usman Mamman Durkwa da ya wakilici gwamna Kashim Shettima, ya bude masaukin baki na rundunar sojojin Najeriya a Malari dake birnin Maiduguri a jihar Borno.
Dakarun Amurka sun kai hari da makamai masu linzami a kan Syria da sanyin safiyar yau Juma'a a wani mataki na martani kan harin makami mai guba da aka dora laifi akan dakarun Syria da kai wa a kan fararen hula dake Lardin Idlib, inda aka yi asarar rayuka da dama ciki har da kananan yara.
Ana zaben ‘yan majalisar dokokin Gambia
Rasha ta ki amince wa da matsayar Amurka kan harin Idlib
Domin Kari