Shugabar Hukumar Assusun Bada Lamuni Na Duniya Da Aka Fi Sani Da IMF Ta Kai Ziyara Najeriya Inda Ta Sami Ganawa Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Da 'Yan Majalisu Da Kuma Kai Ziyar A Wasu Wurare Daban Daban A Birnin Abuja.
Ziyarar Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya A Najeriya

5
Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Mgana Da 'Yan Majalisu A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

6
Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Mgana Da 'Yan Majalisu A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

7
Ministan Kudi Na Najeriya Tare Da Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Yayin Da Zata Gana Da Shugabar Mata Otal Din Transcorp Hillton A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.

8
Shugaba Muhammdau Buhari Da Mataimakin Sa Yemi Osinbajo Tare Da Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde A Birnin Abuja Najeriya, Janairu 6, 2016.