Shugabar Hukumar Assusun Bada Lamuni Na Duniya Da Aka Fi Sani Da IMF Ta Kai Ziyara Najeriya Inda Ta Sami Ganawa Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Da 'Yan Majalisu Da Kuma Kai Ziyar A Wasu Wurare Daban Daban A Birnin Abuja.
Ziyarar Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya A Najeriya

9
Shugabar Hukumar Asusun Bada Lamuni Na Duniya Christine Lagarde Na Kallon Kananan Yara Marayu Na Rawa Da Raira Wakoki A Makarantar Kula Da Marayu Dake Gwarimpa, A Birnin Abuja, Janairu 6, 2016.