Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali, tare da Ministan tsaron Jamhuriya Nijer Kalla Moutari, sun rattaba hannu akan yarjejeniyar inganta matakan tsaro akan iyakokin kasashen biyu, talata 18, ga watan Satumbar 2018,.
Ziyarar Ministan Tsaron Najeriya Mansur Dan Ali A Jamhuriyar Nijer
Ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali, tare da Ministan tsaron Jamhuriya Nijer Kalla Moutari, Talata 18 ga watan Satumba shekara 2018 suka rattaba hannu , akan yarjeniyar Inganta tsaro akan iyakokin kasashen biyu.

5
Shugaban Jamhuriyar Nijer Tare Da Ministan Tsaron Najeriya Mansur Dan Ali

6
Ziyarar Ministan Tsaron Najeriya Mansur Dan Ali A Jamhuriyar Nijer
Facebook Forum