Nnamdi Kanu ‘dan gwagwarmayar tabbatar da ware yankin Biafra a matsayin kasa daga Najeriya, wanda ya zauns rabi a Najeriya rabi a Ingila, an kamashi kan laifin zama shugaban haramtacciyar kungiya, za kuma a gurfanar da shi gaban kuliya a Abuja.
Zanga zangar ‘Yan Biafra Kan Shugabansu Nnamdi Kanu
Nnamdi Kanu ‘dan gwagwarmayar tabbatar da ware yankin Biafra a matsayin kasa daga Najeriya, wanda ya zauns rabi a Najeriya rabi a Ingila, an kamashi kan laifin zama shugaban haramtacciyar kungiya, za kuma a gurfanar da shi gaban kuliya a Abuja.

1
Wani magoya baya ya daga hotan shugaban Biafra Nnamdi Kanu.

2
Prince Ozo Onna ya shiga zanga zangar da akeyi kan shugaban Biafra Nnamdi Kanu.

3
Zanga zangar ‘yan Biafra kan Shugabansu Nnamdi Kanu.

4