Shugabannin Kasashen Duniya Sun Hadu Domin Zantawa Akan Yadda Za'a Rage Matsalolin Dumamar Yanayi Da Ke Ma Duniya Barazana A Birnin Bourget Kusa Da Paris Na Kasar Faransa.
Shugaba Muhammadu Buhari Da Sauran Shugabanni Sun Zanta A Taron Sauyin Yanayi
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Hadu Domin Zantawa Akan Kare Matsalolin Dumamar Yanayi Da Ke Ma Duniya Barazana A Birnin Bourget Kusa Da Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 30, 2015.

1
Shugaba Muhammadu Buhari Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.

2
Shugaba Barack Obama Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.

3
Shugaban Amurka Barack Obama A Babban Allon Talabijin Yana Jawabi Wajan Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.

4
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyatta Na Jawabi A Bude Taron Dumamar Yanayi Na Duniya A Bourget Kusa Da Birnin Paris. Nuwamba 30, 2015.