Jama'a da dama sun taru a taron da aka gudanar a Nairobi Kangemi kasar Kenya Inda Fafaroma Ya Kai Ziyara.
Fafaroma Ya Yi Bayani A Taron Da Aka Gudanar A Nairobi Kangemi Kasar Kenya
Fafaroma Ya Yi Maganganu Na Dama A Taron Da Aka Gudanar A Nairobi Kangemi Kasar Kenya

1
Fafaroma A Kan Hanyar Sa Ta Fita Daga Cocin St Joseph A Kangemi, Nuwamba 27, 2015.

2
Yayin Da Jama'a Ke Jiran Isowar Fafaroma A Kangami Kasar Kenya, Nuwamba 27, 2015.

3
Jama'a Na Jiran Isowar Fafaroma A Kangemi Kasar Kenya, Nuwamba 27, 2015.

4
Marayu Sun Taru A Taron Da Aka Gudanar A Kangemi, Nuwamba 27, 2015.