Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.
Yau Ce Ranar Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau Ta Duniya
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015.

1
Dalibai A Indonesiya Sun Kunna Kyandura Lokacin Addu'oin Tunawa Da Wadanda Suka Kamu Da Cutar Kanjamau, Disamba 1, 2015.

2
Wata Mata Da Yara Na Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Kasar Nepal. Disamba 1, 2015.

3
Chandigarh, India, Disamba 1, 2015.

4
Tambarin Da ke Nuna Cutar Kamjamau A Korea Ta Kudu. Disamba 1, 2015.