Hotunan 'Yan kungiyar BBOG dake fafutukar ganin cewa an sako 'yan matan Chibok, a dandalin Unity Fountain dake Abuja inda suka yi bikin nuna murmnar sako 'yan matan.
'Yan Kungiyar BBOG Sun Yi Gangami a Babban Birnin Abuja Inda Suka Nuna Murnarsu Akan Sakon 'Yan Matan Chibok 82
5
Wasu iyaye mata a wurin bikin murnar 'yan matan Chibok da aka sako .
6
'Yan Kungiyar BBOG A Dandalin Unity Fountain Dake Abuja
7
'Yan Kungiyar BBOG A Dandalin Unity Fountain Inda akayi bikin Murnar 'Yan Matan Chibok da aka Sako
8
Wasu iyaye mata a wurin bikin murnar 'yan matan Chibok da aka sako .
Facebook Forum