Wannan sansanin yana dauke da mutane dubu 4, sai dai rayuwa cikin sa ba dadi ko kadan.
'Yan Ci Rani Daga Dajin Calais a Faransa Tare Da Wakilin Muryar Amurka, Babi na 1
Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.

5
Wannan sansani shine wanda yake a wajen arewacin Faransa kuma

6
Wannan tantin a cikin sansanin yan gudun hijira ne wanda yake wajen birnin Calais a arewacin Faransa 10/13/15

7
Wannan sansanin yana wani wurin dake da ambaliya ne a wajen birnin Calais dake arewacin Faransa 10/13/15

8
Wannan wurin yana kuda da birnin Calais ne dake Faransa .Kuma dubban yan gudun hijira suna cikin wannan sansanin suna fata su wuce zuwa Ingila