Cikin wadanda suka mutu a 'yan Falasdinu mutane goma masu kai hari da wuka, inji 'yan Sanda, da kuma yara da masu zanga zanga da aka harba alokacin boren da akayi. wannan tashi hankalin shine ya tunzura Falasdinawa kan wannan lamari da ake ganin su yahudawan suna mallake musu gurare.
Rikici tsakanin Falasdinawa da Yahudawa
- Ladan Ayawa

1
Bafalasdine ya samu wuri ya tsaya a gefen da hayaki ke tashi bayan sun yi taho mu gama da Yahudawa, a kusa da birnin West Bank dake Ramallah, 14 Oktoba, 2015.

2
Dan Falasdinu yake jifar wani bayahude lokacin da suke fada tsakanin su, 14 Oktoba, 2015.

3
Daya daga cikin yan Falasdinu da suke zanga-zanga aka dauko shi bayan yayi rauni sailin da suke fada da Yahudawa, 14 Oktoba, 2015.

4
Daya daga cikin Falasdinawa yana jifar Yahudawa likacin da suke fada a tsakanin su, 14 Oktoba, 2015.