Jama'a da dama sun marabci shugaba Muhammadu Buhari ya je jahar Cross River domin kaddamar da wata babbar sabuwar hanaya da aka gina a babban birnin jahar.
Shugaba Buhari Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Hanya A Jahar Cross River
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.
![Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/fa28b57d-e11e-408b-93a3-9da62592f494_cx2_cy5_cw96_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Isa Jahar Cross River Domin Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A Jahar, Oktoba 21, 2015.
![Jama'a Sun Tarbi Shugaba Muhammadu Buhari A Filin Jirgin Sama Na Calabar Dake Jahar Cross River, Yayin Da Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A jahar, Oktoba 21, 2015. ](https://gdb.voanews.com/a6dd55c2-c608-479a-aee7-fead8be4781f_cx1_cy8_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Jama'a Sun Tarbi Shugaba Muhammadu Buhari A Filin Jirgin Sama Na Calabar Dake Jahar Cross River, Yayin Da Ya Je Kaddamar Da Sabuwar Babbar Hanyar Da Aka Gina A jahar, Oktoba 21, 2015.
![Wasu Daga Cikin Ma'aikatan Da Suka Gina Hanyar Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya je Kaddamarwa A Jahar Cross River Jahar, Oktoba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/c73521c3-d48f-4dd3-998f-85c020846a7e_cx7_cy6_cw88_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Wasu Daga Cikin Ma'aikatan Da Suka Gina Hanyar Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya je Kaddamarwa A Jahar Cross River Jahar, Oktoba 21, 2015.
![Soja Na Gadin Jirgi Mai Saukar Angulun Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya Shiga Lokacin Da Ya Je Kaddamar Da abuwar Babbar Hanya Da Aka Gina A Jahar Cross River, Oktoba 21, 2015 ](https://gdb.voanews.com/28ad35b4-32c2-4984-a717-202513345038_cx4_cy7_cw91_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Soja Na Gadin Jirgi Mai Saukar Angulun Da Shugaba Muhammadu Buhari Ya Shiga Lokacin Da Ya Je Kaddamar Da abuwar Babbar Hanya Da Aka Gina A Jahar Cross River, Oktoba 21, 2015