Irin Ukubar Da 'Yan Ci Rani Ke Fuskanta A Kokarin Satar Shiga Turai

1
'Yan sumoga sun kona hannun wannan mutumin a yayin da suke kokarin tsallakawa da shi zuwa Turai daga kasar Libya. VOA ta samu wannan hoton ne daga hannun wani dan kasar Italiya dake jinyar baki 'yan ci rani a birnin Milan a kasar Italiya.

2
'Yan sumoga sun kona fuskar wannan mutumin a yayin da suke kokarin tsallakawa da shi zuwa Turai daga kasar Libya. VOA ta samu wannan hoton ne daga hannun wani dan kasar Italiya dake jinyar baki 'yan ci rani a birnin Milan a kasar Italiya.

3

4