Hotunan wasu daga cikin wadanda harin boma boman Maiduguri ya rutsa dasu a gadon jinya a wani asibiti a birnin Maiduguri wanda wasu mata 'yan kunar bikin wake suka kai.
Harin Boma Bomai Da Aka Kai a Maiduguri

1
Ma'aikatan agaji na jiran zuwan gawarwaki wadanda harin Bom din da aka kai a Maiduguri ya hallaka 16, ga Oktoba 2015.

2
Wasu daga cikin wadanda harin Bom din da aka kai a Maiduguri a asibiti ana yi masu magani 16, ga Oktoba 2015.

3
Wani majinyacin harin bom din da aka kai a Maiduguri a asibiti 16, ga Oktoba 2015.

4
Wasu daga cikin wadanda harin Bom din da aka kai a Maiduguri a asibiti ana yi masu magani 16, ga Oktoba 2015.