Wannan sansanin yana dauke da mutane dubu 4, sai dai rayuwa cikin sa ba dadi ko kadan.
'Yan Ci Rani Daga Dajin Calais a Faransa Tare Da Wakilin Muryar Amurka, Babi na 1
Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.

9
Sansanin yan gudun hijira dake wajen birnin Calais dake kasarArewacin kasar Faransa 10/14/15

10
Wasu yan gudun hijira kenan suka giina wa kansu matsugunni a cikin sansanin dake wajen birnin Calais dake arewacin kasar Faransa 10/13/15

11
Kayan shanya ne a sansanin 'yan gudun hijira wanda yake birnin Calais dake wajen kasar Faransa 10/13/15