'Yan Isra'ila bakwai da Falasdinawa ashirin da bakwai da wadanda suka kai hari su tara da kananan yara takwas ne suka rasa rayukan su cikin sati biyu da aka kwashe a na kai hare hare akan titunan birnin.
Sojojin Falasdinu Sun Yi Arangama da na Isra'ila
!['Yan Falasdinu Masu Tada Kayar Baya Sun Kunna Wuta Irin Wadda Suke Jefar Sojojin Isra'ila Da Ita, Oktoba 14, 2015. ](https://gdb.voanews.com/bbc48aba-eb62-41a8-9e6e-b10875b22dc4_cx10_cy0_cw84_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
'Yan Falasdinu Masu Tada Kayar Baya Sun Kunna Wuta Irin Wadda Suke Jefar Sojojin Isra'ila Da Ita, Oktoba 14, 2015.
![Sojojin Isra'ila A Lokacin Da Suke Artabu Da Sojojin Falasdinawa A kusa Da Birnin Hebron, Oktoba 14, 2015. ](https://gdb.voanews.com/34116ed2-a816-4689-a6a4-975786968c50_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Sojojin Isra'ila A Lokacin Da Suke Artabu Da Sojojin Falasdinawa A kusa Da Birnin Hebron, Oktoba 14, 2015.
![Jama'a Na Taimakon Wani Wanda Yaji Rauni A Cikin Masu Zanga Zanga Yayin Da Sukai Artabu, Oktoba 14, 2015. ](https://gdb.voanews.com/9e84d6fb-4edc-492e-8eca-e504481547d6_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Jama'a Na Taimakon Wani Wanda Yaji Rauni A Cikin Masu Zanga Zanga Yayin Da Sukai Artabu, Oktoba 14, 2015.
!['Yan Sandan Isra'ila Na Tsaye Kusa Da Wani Dan Falasdinu Wanda Aka Soka Da Wuka, Oktoba 14, 2015. ](https://gdb.voanews.com/57ba2df3-45cd-4d8c-8ad2-2bca5375703d_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
'Yan Sandan Isra'ila Na Tsaye Kusa Da Wani Dan Falasdinu Wanda Aka Soka Da Wuka, Oktoba 14, 2015.