Wannan sansanin yana dauke da mutane dubu 4, sai dai rayuwa cikin sa ba dadi ko kadan.
'Yan Ci Rani Daga Dajin Calais a Faransa Tare Da Wakilin Muryar Amurka, Babi na 1
Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.

1
Wannan Badeldin Shogar ne wani dan gudun hijirar daga Dafur na kasar Sudan a cikin wannan sansanin dake wajen birnin Calais dake arewacin Faransa 10/13/15

2
Wani dan gudun hijira ne bisa keke dake cikin sansanin yan gudun hijira wanda yake wajen Calais dake arewacin kasar Faransa 10/13/15

3
Wannan wani dan kasar Habasha ne ya tsaya gaban wakilin muryar Amurka, a sansanin dake birnin Clalais dake arewacin birni Faransa 10/14/15

4
Wannan sansanin yana dauke da mutane dubu 4 a cikin sa, sai dai rayyuwa cikin sa akwai wahala