Wasu mata da yara da suka gujewa tashin hankali a kauyukan kuru-kuru da Jar Kuka sun kasance a wani sansanin yan gudun hijira na wucin gadi a garin Anka Jihar Zamfara.
Sansanin 'yan Gudun Hijira Na Wucin Gadi A Jihar Zamfara

7
Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Gaggawa a Zamfara
Facebook Forum