Mazauna unguwar musulmi dake birinin bangui ta jamhuriyar afrika ta tsakiya na PK5 sun yi tattaki a jiya laraba domin kai gawarwakin 'yan uwansu fararen hula a kofar babban ofishin Majalisar dinkin duniya bayan dakarun majalisar dinkin duniya na Minusca suka kai musu hari su kashe su.
Hotunan Zanga zanga da aka yi a Bangui bayan kisan wasu yan fararen hula 18 a unguwar muslim pk5
Mazauna unguwar musulmi dake birinin bangui ta jamhuriyar afrika ta tsakiya na PK5 sun yi tattaki zuwa ofishin majalisar dinkin duniya dake jamhuriyar Afirka ta tsakiya.

1
Wata mana na nuna alhini a gfen sojojin Majalisar Dinkin Duniya a yayin da mazauna unkuwar musulmi ta PK5 ke zanga zanga a gaban hedkwatar MINUSCA, wani bangare na masu samar da Zmanan lafiya a janhuriyar Afrika ta tsakiya

2
Mazauna unguwar Pk5, a yayin da suke kai gawawwakin 'yan uwansu da aka kashe.

3
Mata na nuna alhini kan kisan da aka yi wa fararen hula

4
Wata da aka kashe mata dan 'uwa
Facebook Forum