Amurka, Birtaniya da Faransa sun kai harin hadin gwiwa gakasar Syria da niyyar hana shugaba Bashar al Assad ci gaba da kai hari da makami mai guba.
Amurka, Birtaniya Da Faransa Sun Kai Hari a Syria
Amurka, Birtaniya da Faransa sun kai harin hadin gwiwa gakasar Syria da niyyar hana shugaba kasar ci gaba da kai hari da makami mai guba.

1
Irin jiragen da suka kai hari a Syria

2
Yadda sararin samaniyan birnin Damascus ya yi haske a lokacin da Amurka da kawayenta ke kai hari a Syria

3
Wannan hotan ya nuna yadda inda aka kai harin ya kasance bayan lugudan wutan

4
Yadda sararin samaniyan birnin Damascus ya yi haske a lokacin da Amurka da kawayenta ke kai hari a Syria
Facebook Forum