Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya halarci taron shugabannin jam'iyyar APC, inda ya bayyana niyyarsa ta sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2019.
Shugaba Buhari Ya Bayyana Niyyarsa Ta Sake Tsayawa Takara a 2019
Shugaba Buhari a Taron Shugabannin Jam’iyyar APC Inda Ya Bayyana Niyyarsa Ta Sake Neman Wa'adin Na Biyu

1
Shugaba Buhari yayin da yake jawabi a taron Shugabannin Jam’iyyar APC a Abuja

2
Shugaba Buhari yayin da yake jawabi a taron Shugabannin Jam’iyyar APC a Abuja, zaune a gefe, sauran shugabannin jam'iyyar ne da ke halartar taron

3
دغه ځوانان وایي وروسته له هغې چې طالبانو یې کلي ونیول پرته له هیڅ ډول وسایلو له خپلو سیمو تښتیدلي دي.

4
Shugaba Buhari (Hagu) a lokacin da suke tattaunawa da shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun (Dama) a taron Shugabannin jam’iyyar ta APC
Facebook Forum