Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily
Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.
!['Yan Gudun Hijira Na Jiran A Basu Umurnin Sauka Daga Jirgin Ruwa A Birnin Pozallo Dake Italiya, Oktoba 8, 2015. ](https://gdb.voanews.com/5183fde2-9621-4b35-b5ff-cee8c07dbdd2_cx6_cy0_cw91_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
'Yan Gudun Hijira Na Jiran A Basu Umurnin Sauka Daga Jirgin Ruwa A Birnin Pozallo Dake Italiya, Oktoba 8, 2015.
!['Yan Gudun Hijira A Jirgin Ruwan Kasar Spaniya Wanda Ya Ceto Su Daga Nutsewa Cikin Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015. ](https://gdb.voanews.com/a455dff6-dd5c-46c2-b6bd-0d4150410a77_cx4_cy12_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
'Yan Gudun Hijira A Jirgin Ruwan Kasar Spaniya Wanda Ya Ceto Su Daga Nutsewa Cikin Tekun Bahrum, Oktoba 8, 2015.
![Jami'an Tsaron Farar Hula A Birnin Guardian, Oktoba 8, 2015. ](https://gdb.voanews.com/9afb84ad-c63f-4532-8f6a-58f7ef139895_cx6_cy1_cw92_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Jami'an Tsaron Farar Hula A Birnin Guardian, Oktoba 8, 2015.
![ Birnin Guardian Dake Italiya, Oktoba 8, 2015. ](https://gdb.voanews.com/add1dae1-e1c1-49b7-8766-430e649d8afd_cx2_cy6_cw95_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Birnin Guardian Dake Italiya, Oktoba 8, 2015.